Soyayyar agada

Source : Zaki Cire Bayan Agadar Sai Ki Yanka Shi Yanda Zaki Soya Sai Ki Sa Mishi Gishiri Ki Soya Mai Yayi Zafi Saiki Sa Agadar Kina Joyashi Lkc Lkc Har Saiyayi J...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 4, 2026

Step:

  1. Zaki cire bayan agadar sai ki yanka shi yanda zaki soya sai ki sa mishi gishiri ki soya mai yayi zafi saiki sa agadar kina joyashi lkc lkc har saiyayi jaa kumar yanda yke a hoton


Ingredients

  1. 1 agada
  2. Mai na soya
  3. Gishiri

Related Recipes

Vanilla cup cakes

Vanilla cup cakes

Egg pudding

Egg pudding

Farfisun Kayan ciki

Farfisun Kayan ciki

Cookies

Cookies

Soyayyar agada

Soyayyar agada

Orange juice

Orange juice

Checkerboard cookies

Checkerboard cookies

Donut with chocolate filling

Donut with chocolate filling