Source : Ki Wanke Tuffa Saiki Yankashi Kanana Ki Nika Saiki Tace Ki Sami Lemon Tsami Ki Yankashi Ki Jefa Ciki Ki Barshi Ya Jika Zuwa Wani Lokaci Kisha Da Sanyi...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : April 3, 2026
Step:
Ki wanke tuffa saiki yankashi kanana ki nika saiki tace. Ki sami lemon tsami ki yankashi, ki jefa ciki ki barshi ya jika zuwa wani lokaci.