Source : Ki Gyara Ki Wanke Saiki Daura A Wuta Da Ruwa Da Gishiri Ki Barshi Yay Laushi Saiki Taceki Zuba Ruwa A Tukunya Ya Tafasa Saiki Wanke Shinkafa Ki Zuba Ida...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : April 3, 2026
Step:
Ki gyara ki wanke saiki daura a wuta da ruwa da gishiri ki barshi yay laushi saiki tace
Ki zuba ruwa a tukunya ya tafasa saiki wanke shinkafa ki zuba idan tayi rabin dahuwa saiki wanke da ruwan sanyi ki maidata wuta kisa gishiri da ruwa saiki barta ta turara.
Ki jajjaga Mayan miyanki da albasa.
Ki tafasa namanki da kayan kamshi saiki soya da mai
Ki daura kayan miyanki ya dahu har ruwan ya shanye saiki zuba ruwan silale, maggi, gishiri da mai. Ki juya ki barsu su dahu saiki zuba soyayyan nama tayim. Mintuna kadan ki sauke.
Ingredients
Shinkafa Kofi daya da Rabi
Wake kusan Kofi daya
Tumatir guda hudu
Albasa Babba daya
Tattasai guda uku
Maggi
Gishiri
Mayan kamshi
Nama
Mai
Related Recipes
Healthy Paneer Sandwich
KFC Mac and cheese bowl mycookbook
Samosa 1
Soda Pop Seafood Series - Sweet Spicy Buttered Crabs