Jalof din kus kus

Source : A Jajjaga Kayan Miya A Soya Da Mai A Saka Sauran Kayan Hadi Da Ruwa Har Su Tafasasai A Zuba Kuskus Da Kabeji Da Karas Da Karin Albasa Abar Su Su Sulala ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 1, 2026

Step:

  1. A jajjaga kayan miya a soya da mai,

  2. A saka sauran kayan hadi da ruwa har su tafasa

  3. Sai a zuba kuskus da kabeji da karas da Karin albasa,

  4. Abar su su sulala,

  5. Sai a sauke

  6. Bayan ruwa sun tafasa,


Ingredients

  1. Kus kus,
  2. tarugu,
  3. tattasai,
  4. albasa,
  5. kabeji,
  6. karas,
  7. soyayyen kifi,
  8. dandano,
  9. kayan kamshi,
  10. ruwa,
  11. mai

Related Recipes

Jollof rice with banana

Jollof rice with banana

Homemade pizza

Homemade pizza

White rice and stew

White rice and stew

Potato fries 2

Potato fries 2

Samosa

Samosa

Simple coleslaw

Simple coleslaw

Moringa jollof rice

Moringa jollof rice

Fried yam in eggs

Fried yam in eggs