Soyayyar doya da sauce din kaza

Source : Zaki Fere Doyarki Ki Yankata Dogaye Ki Wanketa Kisaka Gishiri Daidai Misali Ki Dora Mai A Wuta Yayi Zafi Sai Ki Zuba Doyar Har Sai Ta Soyu Tayi Laush...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 1, 2026

Step:

  1. Zaki fere doyarki ki yankata dogaye, ki wanketa, kisaka gishiri daidai misali, ki dora mai a wuta yayi zafi sai ki zuba doyar har sai ta soyu tayi laushi ki kwashe ta a matsami ki bari mai ya tsane.

  2. Ki yanka albasa, ki jajjaga attaruhu, ki wanke cinyar kaza kisa a tukunya, ki saka sinadarin dandano da kayan kamshi, kisaka ruwa kofi daya ki dafata har tayi laushi, sai ki zuba mai kadan a kasko, ki saka albasa kisa attaruhu kisaka kazar sannan ki kara sinadarin dandano da kayan kamshi, in ya dahu yayi kyau ki sauke,

  3. Ki zuba doyarki a faranti, ki saka sauce dinki na kaza, ki saka ketchup a gefe, aci da zafi

    Soyayyar doya da sauce din kazamatakin girki3 hoto

Ingredients

  1. Doya daidai misali
  2. Gishiri
  3. Man suya
  4. Cinyar kaza
  5. Albasa katuwa
  6. 2 Attaruhu
  7. Sinadarin dandano
  8. Kayan kamshi
  9. Ketchup

Related Recipes

Coconut flakes

Coconut flakes

Turkish Coffee

Turkish Coffee

Sesame Baked Sweet Potatoes w/ Roasted Garlic Sour Cream

Sesame Baked Sweet Potatoes w/ Roasted Garlic Sour Cream

Chips with chicken sauce

Chips with chicken sauce

Thai Lemongrass Tea

Thai Lemongrass Tea

Best fried pickles and mushrooms

Best fried pickles and mushrooms

Chicken  Spinach Dhansak Curry

Chicken Spinach Dhansak Curry