Cakulet kek

Source : Ki Samu Roba Saiki Zuba Fulawa Koko Hoda Bekin Hoda Da Bekin Soda Ki Tankade Saiki Ajiye Gefe Ki Sami Wata Roba Ki Zuba Ruwan Dumi Da Madara Saiki Juy...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 1, 2026

Step:

  1. Ki samu roba saiki zuba fulawa, koko hoda, Bekin hoda da Bekin soda ki tankade saiki ajiye gefe.

  2. Ki sami wata roba ki zuba ruwan dumi da madara saiki juya saiki zuba siga akai.

  3. Ki fasa kwai a wani kwanon saiki zuba mai cikinshi, ki karkada.

  4. Ki zuba hadin fulawan acikin madaran da kwai saiki juya sosai sannan ki gasa.

    Cakulet kekmatakin girki4 hoto Cakulet kekmatakin girki4 hoto Cakulet kekmatakin girki4 hoto
  5. Idan ya gasu saiki barshi ya huce acikin tukunyar gashin sannan ki cire kek din.


Ingredients

  1. Fulawa Kofi uku
  2. Siga Kofi biyu da Rabi
  3. Mai kusan Kofi daya
  4. Kwai guda hudu
  5. Bekin hoda cokali days
  6. Bekin soda cokali days
  7. Madara Kofi daya
  8. cokali Gishiri kwatan
  9. Ruwan dumi Kofi daya da rabi
  10. Koko hoda

Related Recipes

Pineapple and hibiscus mocktail

Pineapple and hibiscus mocktail

Doughnut

Doughnut

Super Tasty Rakott Krumpli Layered Potatoes

Super Tasty Rakott Krumpli Layered Potatoes

Crunchy meat pie

Crunchy meat pie

Semovita with okro soup

Semovita with okro soup

Bacon ranch cheese ball

Bacon ranch cheese ball

Instant Pot Hibachi Fried Rice

Instant Pot Hibachi Fried Rice

Great BBQ chicken

Great BBQ chicken