Doya da kwai

Source : Ki Fere Doyanki Ki Yanka Saikiyi Wanke Ki Saka Mata Gishiri Da Ruwa Saiki Daura A Wuta Ta Dahu Ki Fasa Kwai Ki Yanka Albasa Ki Zuba Da Maggi Da Ataruh...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : March 28, 2026

Step:

  1. Ki fere doyanki ki yanka saikiyi wanke, ki saka mata gishiri da ruwa saiki daura a wuta ta dahu.

  2. Ki fasa kwai, ki yanka albasa ki zuba da maggi da ataruhu sannan ki kada kwai kina saka doayan cikin ruwan kwan kina soyawa cikin mai mai zafi

    Doya da kwai recipe step 2 photo

Ingredients

  1. Doya
  2. Kwai
  3. Mai
  4. Albasa
  5. Ataruhu
  6. Maggi

Related Recipes

Chocolate oreo cake

Chocolate oreo cake

Banana Brownie

Banana Brownie

Home made shawarma

Home made shawarma

Beans Dumplings danwake

Beans Dumplings danwake

Baked Bowl Chat

Baked Bowl Chat

BBQ flavored chicken tenders

BBQ flavored chicken tenders

Tortillas

Tortillas

Pancakes

Pancakes