Farfesun kifi

Source : Ki Jajjaga Kayan Miyanki Da Albasa Kisa Mai Kadan Yay Zafi Saiki Zuba Kayan Miyanki Da Maggi Da Gishiri Ki Soya Sama Sama Saiki Zuba Ruwa Da Kayan Kamsh...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : March 28, 2026

Step:

  1. Ki jajjaga kayan miyanki da albasa.

    Farfesun kifimatakin girki1 hoto
  2. Kisa mai kadan yay zafi saiki zuba kayan miyanki da maggi da gishiri ki soya sama sama saiki zuba ruwa da kayan kamshi, ki barsu su tafaso saiki zuba kifin us dahu.

    Farfesun kifimatakin girki2 hoto

Ingredients

  1. Soyayyan kifi
  2. Ataruhu
  3. Tattasai
  4. Maggi
  5. Gishiri
  6. Kayan kamshi
  7. Albasa
  8. Mai

Related Recipes

Zobo

Zobo

Tutong

Tutong

Cucumber Kimchi

Cucumber Kimchi

Exotic drink

Exotic drink

Chilli Chicken with Cashews

Chilli Chicken with Cashews

Potato and corn croquettes

Potato and corn croquettes

Fry bread

Fry bread

Naan Bread

Naan Bread