Kwakwa,dabino da mongoro

Source : Zaki Yanka Mangoron Ki Kanana Amma Sai Kin Cere Bayan Sai Ki Gurza Bayan Kwakwan Ki Buk Bakin Ya Fita Sai Ki Kurza Farin A Wani Kwano Daban Sai Na Kasa...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : March 30, 2026

Step:

  1. Zaki yanka mangoron ki kanana amma sai kin cere bayan

    Kwakwa,dabino da mongoromatakin girki1 hoto Kwakwa,dabino da mongoromatakin girki1 hoto
  2. Sai ki gurza bayan kwakwan ki buk bakin ya fita sai ki kurza farin a wani kwano daban

    Kwakwa,dabino da mongoromatakin girki2 hoto Kwakwa,dabino da mongoromatakin girki2 hoto Kwakwa,dabino da mongoromatakin girki2 hoto
  3. Sai na kasa dabino shima

    Kwakwa,dabino da mongoromatakin girki3 hoto
  4. Yanda na hada logon kuma nafara da fari wato kwakwa nasa hannu na gyara saman kamar yanda kukagani

    Kwakwa,dabino da mongoromatakin girki4 hoto Kwakwa,dabino da mongoromatakin girki4 hoto Kwakwa,dabino da mongoromatakin girki4 hoto
  5. Na fara cire tsakiyan sai nabi wajan da dabino

    Kwakwa,dabino da mongoromatakin girki5 hoto Kwakwa,dabino da mongoromatakin girki5 hoto Kwakwa,dabino da mongoromatakin girki5 hoto
  6. Gashina sai na sa mangoro na a karshe shikenan

    Kwakwa,dabino da mongoromatakin girki6 hoto Kwakwa,dabino da mongoromatakin girki6 hoto
  7. Kwakwa,dabino da mongoromatakin girki7 hoto Kwakwa,dabino da mongoromatakin girki7 hoto

Ingredients

  1. 1 kwakwa
  2. 2 Mangoro
  3. na 100 dabino

Related Recipes

Paratha

Paratha

Buns and custard

Buns and custard

Bread crumbs

Bread crumbs

Birodi mai kayan dadi aciki

Birodi mai kayan dadi aciki

Roasted Plantain

Roasted Plantain

Couliflour Sauce

Couliflour Sauce

Ruwan kankaran madaraice cream

Ruwan kankaran madaraice cream

Limon agwalima

Limon agwalima