Source : Ki Dafa Wake In Ya Kusa Dahuwa Sai Ki Zuba Shinkafa Ya Dahu Gaba Daya Ki Yanka Cucumber Ki Soya Kifi Zaki Iya Dafa Kwai Ki Yanka Lettuce Da Tomatoes ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by khadeejah Abubakar
at : March 25, 2026
Step:
Ki dafa wake in ya kusa dahuwa sai ki zuba shinkafa ya dahu gaba daya.
Ki yanka cucumber, ki soya kifi. Zaki iya dafa kwai, ki yanka lettuce da tomatoes too.