Garau garau

Source : Dafarko Zaki Samu Shinkafarki Kofi Uku Ki Wanke Da Gishirisai A Samu Tsitacen Wake Shima A Wanke Shi A Dora A Wutasai Ki Yanka Albasar Ki A Cikin Wannan...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : March 22, 2026

Step:

  1. Dafarko zaki samu shinkafarki kofi uku ki wanke da gishiri

  2. Sai a samu tsitacen wake shima a wanke shi a dora a wuta

  3. Sai ki yanka albasar ki a cikin wannan waken (amfaninta shine yanasa waken saurin dahuwa tare da laushi dahuwa kuma kamshi mai dadi)sai ki dan xuba gishiri

  4. Idan waken ya fara laushi sai a dauko wannan wankakiyar shinkafar a zuba a ciki su ci gaba da dahuwa

  5. Idan sukayi kamar minti 20 tare sai a wanke su (rabin dahuwa)

  6. Sai a maida su wuta su ci gaba da dahuwa sai su nuna

  7. Sai a kwashe ta a filas

  8. Sai ki wanke salak dinki ki yanka shi

  9. Sai ki wanke tumatir,albasa da cocumber suma a yanka su

  10. Sai ki xuba wannan garau garau din a filet ki zuba mai, yaji,maggi,salak,cocumber tumatir da albasa duk a filet din ki jera su

  11. Shikenan garau garau ta kammala saura ci


Ingredients

  1. 3 shinkafa kofi
  2. 1 wake kofi
  3. salak
  4. kokumba
  5. tumatir
  6. albasa
  7. maggi
  8. yàji
  9. gishiri

Related Recipes

Watermelon juice

Watermelon juice

Fried plantain Egg

Fried plantain Egg

Pap

Pap

Grilled fish

Grilled fish

Cinnamon rolls

Cinnamon rolls

Cookies

Cookies

Onion pie

Onion pie

Onion pie

Onion pie