Ki soya mana da albasa mai yawa sama sama karya kone saiki zuba jajjagaggen kayan miyanki da kabewa da kayan dandano, su soyu saiki zuba tafashan naman saiki kara ruwa ki barsu su tafaso saiki zuba gyada da yakuwa, idan ta kusan yi saiki zuba alayyahu.