Source : Zaki Yayyanka Mangwaro Kisaka A Abun Markade Ki Zuba Madarar Da Whip Cream Da Sikari Da Flavor Ki Markada Har Yayi Laushi Ki Saka A Fridge Yyi Sanyi
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Halymatu
at : March 21, 2026
Step:
Zaki yayyanka mangwaro kisaka a abun markade, ki zuba madarar da whip cream da sikari da flavor.
Ki markada har yayi laushi, ki saka a fridge yyi sanyi