Source : Ki Zuba Siga Da Ruwa Ya Tafasa Sosai Saiki Zuba Madaran A Roba Kina Zuba Ruwan Sigan Kadan Kadan Har Ta Hade Jikinta Ki Shafa Mai A Farantin Roba Saiki ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : March 21, 2026
Step:
Ki zuba siga da ruwa ya tafasa sosai saiki zuba madaran a roba kina zuba ruwan sigan kadan kadan har ta hade jikinta.
Ki shafa mai a farantin roba saiki juye alewan ki fadada ta, idan ta sha iska saiki yanka ta.
Ingredients
4 madaran gari Kofi
Siga Kofi daya
Ruwa
Sabon reza
Related Recipes
Vegan Mushroom Pie
Black bean corn Taco baked potatoes for picky eaters see recipe for regular taco baked potatoes