Source : Zaki Dora Ruwa A Tukunya Idan Ya Tafasa Saiki Wanke Wake Ki Zuba Aciki Dama Kin Tsince Waken Saiki Dan Jika Kanwa Kadan Ki Zuba Aciki Ki Barshi Ya Dahu ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by zhalphart kitchen
at : March 20, 2026
Step:
Zaki dora ruwa a tukunya idan ya tafasa saiki wanke wake ki zuba aciki dama kin tsince waken saiki dan jika kanwa kadan ki zuba aciki ki barshi ya dahu Amma ba ya dahu luguf ba saiki wanke shinkafa ki zuba
Ki zuba gishiri ki juya ki rufe ki barshi ya dahu saiki zuba maggi ki juya yayi kmr 5 minute saiki tace
Saiki turara shikenan saiki yanka kayan lambunki da kwai ki zuba kici