Garau garau

Source : Zaki Dora Ruwa A Tukunya Idan Ya Tafasa Saiki Wanke Wake Ki Zuba Aciki Dama Kin Tsince Waken Saiki Dan Jika Kanwa Kadan Ki Zuba Aciki Ki Barshi Ya Dahu ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : March 20, 2026

Step:

  1. Zaki dora ruwa a tukunya idan ya tafasa saiki wanke wake ki zuba aciki dama kin tsince waken saiki dan jika kanwa kadan ki zuba aciki ki barshi ya dahu Amma ba ya dahu luguf ba saiki wanke shinkafa ki zuba

    Garau garau recipe step 1 photo Garau garau recipe step 1 photo Garau garau recipe step 1 photo
  2. Ki zuba gishiri ki juya ki rufe ki barshi ya dahu saiki zuba maggi ki juya yayi kmr 5 minute saiki tace

    Garau garau recipe step 2 photo Garau garau recipe step 2 photo Garau garau recipe step 2 photo
  3. Saiki turara shikenan saiki yanka kayan lambunki da kwai ki zuba kici

    Garau garau recipe step 3 photo Garau garau recipe step 3 photo Garau garau recipe step 3 photo

Ingredients

  1. 1 kofi shinkafa
  2. 1 gwangwanin wake
  3. Gishiri
  4. 2 maggi
  5. Kanwa
  6. Salad,carrot,tumator,cocumber,
  7. Dafaffen kwai
  8. Mai
  9. Yaji

Related Recipes

Fried meat pie 1

Fried meat pie 1

Indian Style Oven BBQ Chicken | Chicken Tikka Kebab

Indian Style Oven BBQ Chicken | Chicken Tikka Kebab

Fried bologna

Fried bologna

French Fries omelette

French Fries omelette

Hoagie Rolls

Hoagie Rolls

Steak lobster shrimp date night series

Steak lobster shrimp date night series

Greek Olive Bread

Greek Olive Bread

Creamy watermelon

Creamy watermelon