Garaugarau da sauce din albasa tareda kayan ganye

Source : Ki Wanke Wake Ki Dora Ruwa Ya Tafasa Seki Zuba Ruwan Kofi 7kibarshi Ya Dahu Kamar 30minseki Wanke Shinkafa Kizuba Ki Saka Gishiri Da Kanwaki Bashi Ya Da...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : March 22, 2026

Step:

  1. Ki wanke wake ki Dora ruwa ya tafasa seki zuba ruwan kofi 7

  2. Kibarshi ya dahu Kamar 30min

  3. Seki wanke shinkafa kizuba ki saka gishiri da kanwa

  4. Ki bashi ya dahu Kamar 30-45min

  5. Seki zuba mai a tukunya

    Garaugarau da sauce din albasa tareda kayan ganyematakin girki5 hoto
  6. Kisa jajjage ki juya kisa albasa

    Garaugarau da sauce din albasa tareda kayan ganyematakin girki6 hoto
  7. Kisa Maggi da onga

  8. Kijuya kiqara ruwa kadan

  9. SeKi gyara kayan gonan ki

  10. Wanda zakiyi food plating kizuba shinkafa dawake

    Garaugarau da sauce din albasa tareda kayan ganyematakin girki10 hoto
  11. Ki saka coconba da tumatur da qoi

    Garaugarau da sauce din albasa tareda kayan ganyematakin girki11 hoto
  12. Ki zu sauce dinki

    Garaugarau da sauce din albasa tareda kayan ganyematakin girki12 hoto
  13. Ki saka slice karrot

  14. Ki saka latas ki matsa lemin tsami

    Garaugarau da sauce din albasa tareda kayan ganyematakin girki14 hoto

Ingredients

  1. 2 cup shinkafa
  2. 1 cup wake
  3. Ruwa
  4. 1/8 cup mangyada
  5. 1 Maggie
  6. 1/2 onga
  7. Latas
  8. Caras
  9. Timatur
  10. Albasa
  11. Jajjage
  12. Lemin tsami
  13. Qoi

Related Recipes

Royal pancake

Royal pancake

Plantain kibab

Plantain kibab

Butter cookies

Butter cookies

Fresh milk

Fresh milk

Soft fluffy doughnuts

Soft fluffy doughnuts

Glazing

Glazing

Peanut burger recipe

Peanut burger recipe

Easy way of making butter icing

Easy way of making butter icing