Source : Ki Wanke Wake Ki Dora Ruwa Ya Tafasa Seki Zuba Ruwan Kofi 7kibarshi Ya Dahu Kamar 30minseki Wanke Shinkafa Kizuba Ki Saka Gishiri Da Kanwaki Bashi Ya Da...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Mato's Favorite Dishes
at : March 22, 2026
Step:
Ki wanke wake ki Dora ruwa ya tafasa seki zuba ruwan kofi 7
Kibarshi ya dahu Kamar 30min
Seki wanke shinkafa kizuba ki saka gishiri da kanwa
Ki bashi ya dahu Kamar 30-45min
Seki zuba mai a tukunya
Kisa jajjage ki juya kisa albasa
Kisa Maggi da onga
Kijuya kiqara ruwa kadan
SeKi gyara kayan gonan ki
Wanda zakiyi food plating kizuba shinkafa dawake
Ki saka coconba da tumatur da qoi
Ki zu sauce dinki
Ki saka slice karrot
Ki saka latas ki matsa lemin tsami
Ingredients
2 cup shinkafa
1 cup wake
Ruwa
1/8 cup mangyada
1 Maggie
1/2 onga
Latas
Caras
Timatur
Albasa
Jajjage
Lemin tsami
Qoi
Related Recipes
Natural bread
Butter and chocolate cookies
Moi moi 1
Mince meat carrot sauce serve with Homemade Gurasa