Home made samosa

Source : In A Bowl Kisa Flour Salt Garam Masala And Oil Saiki Xuba Ruwa Ki Kwaba Dough Din Ya Zama Kamar Na Meat Pie Wurin Laushinshi Ki Raba Dough Din Into S...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : March 19, 2026

Step:

  1. In a bowl kisa flour, salt, garam masala and oil saiki xuba ruwa ki kwaba(dough din ya zama kamar na meat pie wurin laushinshi).

  2. Ki raba dough din into six saiki dauki one ki murza sosai yay fadi kuma kar yayi kauri saiki ijiyeshi gefe ki barbada mashi flour Kadan da mai.

  3. Ki dauko wani ki kara murzawa saiki daura akan na farkon ki kara saka flour da mai din. Haka zakiyi tayi harki gama duka.

  4. Saiki dauko su duka ki kara murzawa sannan kisa frying pan yayi zafi saiki daura murjajjen flour din yayi some secs saiki juya dayan side din shima yayi( zakiga yana dagowa kadan kadan saiki fito dashi daga frying pan din ki ninkashi biyu saikiyi cutting dinshi into four. Ki dauki one saiki rarrabasu sauran ma haka zaki rabasu. Daga karshe idan kin kirga zakiga ya baki 16pieces. Saiki rufesu da towel dan karsu bushe.

  5. Ki wanke nama ki tafasashi da kayan kamshi saiki daka a turmi tare da ataruhu.

  6. Kisa mai kadan a frying pan idan yay zafi saiki zuba onion da nama, maggi and curry powder ki juya zuwa 1min ki sauke.

  7. Ki kwaba flour da ruwa Wanda zakina like samosan.

  8. Ki dauki 1 sheet saiki lankwasa one side ki shafa flour din, ki kara laukwasa dayan side saiki zuba naman acikinshi ki like da flour haka zakinayi harki gama.

  9. Ki soya cikin mai mai zafi.


Ingredients

  1. 2 cups flour
  2. Pinch salt
  3. Garam masala
  4. 2 tbsp oil
  5. Beef
  6. Scotch bonnets
  7. Onion
  8. Maggi
  9. Curry powder
  10. Oil for frying

Related Recipes

Chicken Barbecue Burger

Chicken Barbecue Burger

Yam balls

Yam balls

Beans porridge and plantain

Beans porridge and plantain

Canned Corn Beef with Rice Vermicelli

Canned Corn Beef with Rice Vermicelli

Nutella stuff bread

Nutella stuff bread

Omelette Curry

Omelette Curry

Ghee pongal/ven pongal

Ghee pongal/ven pongal

How to Ginger Syrup

How to Ginger Syrup