Source : Ki Jika Farar Shinkafa Ova Nyt Da Safe Ki Wanketa Ki Markada Tasi Ki Zuba Yeast Da Onions Da Sugar Da Salt Half Teaspoon Sai Aje A Wuri Mai Dumi Zai Tas...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Ummee Irfan Kitchen
at : March 15, 2026
Step:
Ki jika farar shinkafa ova nyt da safe ki wanketa ki markada ta
Si ki zuba yeast da onions da sugar da salt half teaspoon sai aje a wuri mai dumi zai tashi sai suya
Idan kikazo suya sai ki dandana idan yayi tsami sai ki xuba kanwa ko baking powder kadan tsamim zai tafi
Sai ki saka pan akan wuta ki zuba mai sai ki dinga zuba kullunki ki barshi ya soyu yayi golden brown note sinasir ba'a juya shi
Shikenan sai ki kwashe idn ya soyu zaki iya co d asugar ko da miya ko da source enjoy
Ingredients
2 cups white rice
Onions1 tbspoon yeast
Oil to fry
Pinch salt
1 tbspoon sugar
Related Recipes
Taco cheese blend That melts
Spinach pancakes smoked salmon with a creme fraiche and dill