Source : Ki Jajjaga Kayan Miyanki Sai Kiyi Slicing Onions Ki Soya Sliced Onion Da Oil Amma Sama Sama Saiki Zuba Kayan Miyanki Da Salt Kiyi Ta Stirring Har Sai Ya...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : March 9, 2026
Step:
Ki jajjaga kayan miyanki sai kiyi slicing onions.
Ki soya sliced onion da oil amma sama sama saiki zuba kayan miyanki da salt kiyi ta stirring har sai ya fara soyuwa saiki zuba curry and turmeric sannan kisa ruwa, maggi and onga. Idan ya tafaso saiki wanke rice ki zuba.
Idan ta kusanyi saiki zuba spring onion sannan ki barta ta karasa.