Source : Kiyi Mixing Sugar And Butter Har Ya Zama Very Fluffy Saikina Zuba Egg 1 By 1 Kina Mixing Har Ki Gama Saikina Zuba Madaran Kadan Sannan Kina Zuba Flour H...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : February 20, 2026
Step:
Kiyi mixing sugar and butter har ya zama very fluffy saikina zuba egg 1 by 1 kina mixing har ki gama.
Saikina zuba madaran kadan sannan kina zuba flour harki gama sannan kisa vanilla and baking powder kiyi mixing sosai.
Saiki raba batter into 2 pans, sannan kiyi baking dinsu. For the red velvet cake, kiyi mixing dry ingredients din duka.
Ki fasa eggs sannan kiyi beating, kisa mai and milk kiyi mixing sosai saiki zuba dry ingredients din ki juya sannan kisa red colour ki kara juyawa saikiyi baking.