Source : Ki Samu Madara Iya Yawan Da Kikeso Sai A Little Hot Water Sai Sugar Kadan Sai Ki Hada Sugar Da Madara Ki Sa Ruwa Kadan Kwabin Kar Yayi Ruwa Da Dan Tauri...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Ummee Irfan Kitchen
at : February 8, 2026
Step:
Ki samu madara iya yawan da kikeso sai a little hot water sai sugar kadan sai ki hada sugar da madara ki sa ruwa kadan kwabin kar yayi ruwa da dan tauri haka sai ki mulmulshi shape din da kikeso
Sai ki saka pan akan wuta low heat sai ki zuba man gyada idan yayi zafi ko zuba acikin man sai yayi golden brown ki kwashe