Kunun zaki 1

Source : Ki Gyara Geronki Saiki Jikashi Da Ruwa For 30mins Saiki Wanke Ki Zuba Citta Kanunfari Masoro Kimba And Dankali A Nika Yay Laushi Saiki Kara Mashi Ru...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 6, 2026

Step:

  1. Ki gyara geronki saiki jikashi da ruwa for 30mins saiki wanke ki zuba citta, kanunfari, masoro, kimba and dankali. A nika yay laushi saiki kara mashi ruwa ki tafasa shi.

  2. Ki barshi(idan da safe kikayi saiki barshi zuwa yamma ki tace. Idan kuma da yamma kikayi ki barshi ya kwana kamin ki tace) ki kara ruwa da sugar.

  3. Ki barshi(idan da safe kikayi saiki barshi zuwa yamma ki tace. Idan kuma da yamma kikayi ki barshi ya kwana kamin ki tace) ki kara ruwa da sugar.


Ingredients

  1. Gero
  2. Fresh ginger
  3. Fresh ginger
  4. Kanunfari
  5. Kanunfari
  6. Masoro
  7. Masoro
  8. Kimba
  9. Kimba
  10. Bushashshen dankali
  11. Bushashshen dankali

Related Recipes

Cornmeal pancake

Cornmeal pancake

Aata crispy dosa

Aata crispy dosa

When the romans turn to Noodles

When the romans turn to Noodles

Hummus and Cucumber Roll

Hummus and Cucumber Roll

Cabbage salad

Cabbage salad

Chin chin

Chin chin

Carrot Smoothie with Red pepperOrange and Lemon

Carrot Smoothie with Red pepperOrange and Lemon

EGGPLANT PARMIGIANA

EGGPLANT PARMIGIANA