Source : Ki Tuka Tuwon Yanda Kike Tuka Tuwon Semovita Ki Goga Kubewanki Saiki Zuba Mata Ruwa Dai Dai Ki Daura A Wuta Tare Da 1tbpn Of Oil Maggi And Salt Ki Bart...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : January 9, 2026
Step:
Ki tuka tuwon yanda kike tuka tuwon semovita.
Ki goga kubewanki saiki zuba mata ruwa dai dai ki daura a wuta tare da 1tbpn of oil, maggi and salt ki barta ta tafaso saiki zuba kanwa Kadan(zakiga ta danyi yellow) minti kadan ki sauke.
Ki jajjaga kayan miyanki da albasa saiki zuba a tukunya ki daura a wuta tare da mai, maggi, kifi and tafashan nama ki barta ta tafaso sosai. Saiki zuba stock and onga ki juya ki barta ta dan dahu kadan.