Source : Ki Wanke Zobo Saiki Tasafa Shi Tare Da Kanunfari Masoro Kimba And Lemon Grass Idan Ta Tafasa Ki Barshi Yasha Iska Saiki Tace Ki Yanka Oranges Ki Matse...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : January 4, 2026
Step:
Ki wanke zobo saiki tasafa shi tare da kanunfari, masoro, kimba and lemon grass.
Idan ta tafasa ki barshi yasha iska saiki tace.
Ki yanka oranges ki matse ruwansu saiki zuba akan zobon kisa sugar.