Taliyan hausa with fish sauce

Source : Ki Daura Ruwa A Wuta Ki Bar Shi Ya Tafasa Idan Yayi Sai Ki Zuba Taliyar Murjiki Rufe Ki Bar Shi Ya Tafasa Ki Saka Gishiriki Jajjaga Kayan Miya Ki Daura ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 30, 2025

Step:

  1. Ki daura ruwa a wuta ki bar shi ya tafasa idan yayi sai ki zuba taliyar murji

    Taliyan hausa with fish sauce recipe step 1 photo
  2. Ki Rufe ki bar shi ya tafasa ki saka gishiri

    Taliyan hausa with fish sauce recipe step 2 photo
  3. Ki jajjaga kayan miya ki daura manja a wuta ki zuba kayan miyan

    Taliyan hausa with fish sauce recipe step 3 photo
  4. Ki bar shi ya soyu ki zuba maggi da gishiri

    Taliyan hausa with fish sauce recipe step 4 photo
  5. Ki gyara soyayyen kifin ki, ki fasa shi ki zuba a cikin kayan miyan

    Taliyan hausa with fish sauce recipe step 5 photo
  6. Ki gauraya shi sosai ya hade

    Taliyan hausa with fish sauce recipe step 6 photo
  7. Ki barshi ya turara sai ki zuba a kan taliyan sai ci,

    Taliyan hausa with fish sauce recipe step 7 photo

Ingredients

  1. Taliyar hausa
  2. Jajjagen kayan miya
  3. Maggi
  4. Gishiri
  5. Manja

Related Recipes

Butter flower cookies

Butter flower cookies

Ram Head pepper soup

Ram Head pepper soup

Fruit salad

Fruit salad

Cumin cookies

Cumin cookies

Swiss roll cake English version

Swiss roll cake English version

Dalgona coffee

Dalgona coffee

stir fry

stir fry

Waffles

Waffles