Source : Zaki Samu Cocunut Dinki Ki Gurzatasai Sai Ki Dama Madararki Da Ruwa Ki Daura A Wuta Ruwan Madarar Dai Dai Yadda Like Son Yawansasai Ki Daura Wuta Kisa S...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by hafsat tahir salga
at : December 29, 2025
Step:
Zaki samu cocunut dinki ki gurzata
Sai sai ki dama madararki da ruwa ki daura a wuta ruwan madarar dai dai yadda like son yawansa
Sai ki daura wuta kisa sugar inya tafasa sai ki dauko kwakwar ki zuba aciki
In yai Sai ki Dan kwaba corn flour ki zuba zai yi kauri Sai ki sa flavour dinki Sai ki sake a fridge yai sanyi