Awara

Source : Ki Gyara Wakenki Ki Wanke A Nika Yay Laushi Saiki Kara Ruwa Ki Tace Ki Daura A Kan Wuta Ki Jajjaga Ataruhu Da Albasa Ki Jika Dan Tsamiidan Ya Kusan Ta...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 24, 2025

Step:

  1. Ki gyara wakenki ki wanke a nika yay laushi, saiki kara ruwa ki tace ki daura a kan wuta.

    Awara recipe step 1 photo
  2. Ki jajjaga ataruhu da albasa, ki jika Dan tsami

    Awara recipe step 2 photo
  3. Idan ya kusan tafasowa saiki zuba albasa da ataruhu.

    Awara recipe step 3 photo
  4. Idan ya tafaso ki dinga zuba Dan tsami kadan kadan har ta taso sama.

    Awara recipe step 4 photo
  5. Saiki barta ta kara tafasa kadan. Sannan ki tace ki daure ki daura murfi mai nauyi akai.

    Awara recipe step 5 photo
  6. Idan kinga halaman ruwan ya kusan karewa saiki kunce

    Awara recipe step 6 photo
  7. Ki juye.

    Awara recipe step 7 photo
  8. Ki yanka yanda kikeso.

    Awara recipe step 8 photo
  9. Saiki soya ta cikin mai.

    Awara recipe step 9 photo
  10. Idan side daya yayi ki juya dayan side din

    Awara recipe step 10 photo
  11. Kiyi garnishing da vegetables.

    Awara recipe step 11 photo

Ingredients

  1. 3 cups soya beans
  2. Oil to fry
  3. 1 tblspn of dan tsami
  4. 3 habenaro pepper
  5. 2 Onions
  6. 1 maggi
  7. 1 teaspoon salt
  8. Vegetables
  9. 1 ajjino moto

Related Recipes

The Best Spaghetti and Turkey Meatballs

The Best Spaghetti and Turkey Meatballs

Crispy Fried Potato with Egg

Crispy Fried Potato with Egg

Mango Mint and Coriander Salad

Mango Mint and Coriander Salad

Alkubus da miyan taushe

Alkubus da miyan taushe

Date and Turmeric Latte

Date and Turmeric Latte

Spinach salad

Spinach salad

Bacon Carbonara

Bacon Carbonara

Veggie Pizza  mycookbook

Veggie Pizza mycookbook