Alkaki

Source : Da Farko Zaki Samu Alkama Ki Cire Datti Da Duwatsu Ki Kai Inji A Barza Ki Raba Tsaqin Da Garin Sai Ki Debi Kama Garin Gwangwani Daya Ki Hada Da Barjajj...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 25, 2025

Step:

  1. Da farko zaki samu alkama ki cire datti da duwatsu ki kai inji a barza ki raba tsaqin da garin sai. ki debi Kama garin gwangwani daya ki hada da barjajjen ki zuba mai rabin gwangwani ki hada shi sai ki xuba ruwan tsamiya ki hada shi sai ki ajiye shi kaman na hour uku

    Alkaki recipe step 1 photo
  2. After 3 hours sai ki zuba a turmi ki kirba shi ya da ku sosai,kina Dan zuba ruwa kina daka wa

    Alkaki recipe step 2 photo
  3. Gashi nan ya daku

    Alkaki recipe step 3 photo
  4. Ga shi nan ya hadu

    Alkaki recipe step 4 photo
  5. Ki shafa butter a hannun ki sai ki miqar da shi

    Alkaki recipe step 5 photo
  6. Ki yi twisting,

    Alkaki recipe step 6 photo
  7. Ki lankwasa shi kaman haka

    Alkaki recipe step 7 photo
  8. Ki jera su akan tray

    Alkaki recipe step 8 photo
  9. Ki soya shi a cikin mai, mai zafi

    Alkaki recipe step 9 photo
  10. Ki zuba ruwa a tukunya sai kisaka sugar ki yanka lemon tsami ki zuba ki bar shi yayi kaman hour daya yana tafasa

    Alkaki recipe step 10 photo
  11. Ki zuba syrup din a cikin alkakin, aci lafiya

    Alkaki recipe step 11 photo

Ingredients

  1. 4 tins Alkama
  2. Sugar
  3. Oil
  4. Ruwan tsamiya
  5. Lemon tsami

Related Recipes

Oreo biscuit cake

Oreo biscuit cake

Apple and pineapple juice

Apple and pineapple juice

Peppered Guinea fowl

Peppered Guinea fowl

Milky chin chin

Milky chin chin

fresh mango and banana smoothie

fresh mango and banana smoothie

Homemade plain yogurt

Homemade plain yogurt

Hibiscus drink

Hibiscus drink

Chapati and veggies sauce

Chapati and veggies sauce