Source : Ki Jika Tsamiyanki Idan Ta Jiku Saiki Dama Garin Da Ruwan Tsamiyan Kisa Ruwa Ya Tafasa Saiki Juye Cikin Kullun Kunun Ki Rufe Zuwa Yan Mintuna Ki Bude ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : December 20, 2025
Step:
Ki jika tsamiyanki, idan ta jiku saiki dama garin da ruwan tsamiyan.
Kisa ruwa ya tafasa saiki juye cikin kullun kunun, ki rufe zuwa yan mintuna ki bude ki juya sannan Kisa sugar.