Akara(kosai) 1

Source : Ki Surfa Wakenki Sannan Ki Wanke Ki Cire Bawon Tas Sannan Ki Zuba Tattasai Ataruhu And Onion Akai Nikaidan Kan Kawo Saiki Bugashi Sosai Kisa Salt Saik...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 20, 2025

Step:

  1. Ki surfa wakenki sannan ki wanke ki cire bawon tas. Sannan ki zuba tattasai, ataruhu and onion akai nika

  2. Idan kan kawo saiki bugashi sosai kisa salt saiki kara bugawa

  3. Ki saka mai a wuta idan yay zafi ki dinga saka kullun kosan(amma baa wuta da yawa ba) kina soyawa gaba da baya.


Ingredients

  1. Beans
  2. Pepper
  3. Scotch bonnet
  4. Salt
  5. Oil to fry
  6. Onion

Related Recipes

Italian hoagie dip  mycookbook

Italian hoagie dip mycookbook

Canned Tuna Japanese Brown Rice Kimbap

Canned Tuna Japanese Brown Rice Kimbap

Hand Sanitizer

Hand Sanitizer

Almost Keto breakfast

Almost Keto breakfast

Doggie ice cream

Doggie ice cream

Macaroni wif veggies n potato soup

Macaroni wif veggies n potato soup

Birabisko Shinkafa

Birabisko Shinkafa

Fruit jello

Fruit jello