Source : Ki Kankare Ginger Sannan Ki Wanke Saikiyi Blending Din Ginger Da Mint Leaves Sannan Ki Tace Ki Kara Ruwa Ki Matse Lemon Tsami Da Dan Yawa Saiki Tace Ki...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : December 14, 2025
Step:
Ki kankare ginger sannan ki wanke saikiyi blending din ginger da mint leaves. Sannan ki tace ki kara ruwa.
Ki matse lemon tsami da Dan yawa saiki tace ki hadashi da ginger din, asa sugar.