Source : Ki Ki Wanke Wake Ki Kai A Niqa Miki Yayi Laushiki Sa Ruwa Kofi 4 Ki Saka Manja Cholali 2 Ki Juyaki Saka A Cikin Abun Tatta Ki Tace Kiraba Ruwa Da Dusaki...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Mato's Favorite Dishes
at : December 13, 2025
Step:
Ki Ki wanke wake ki kai a niqa miki yayi laushi
Ki sa ruwa Kofi 4 ki saka manja cholali 2 ki juya
Ki saka a cikin abun tatta ki tace kiraba ruwa da dusa
Ki saka a wuta ya dahu ruwa kkn in ya tafaso ki buwa ruwan tsami
Ki barshi ya fara harhadewa seki saka shi a abun tatta ki tace ruwan daban awarar daban