Source : Ki Tafasa Nama Saiki Zuba Manja Ataruhu Maggi Salt Daddawa Da Dan Ruwa Kadan Idan Ya Tafaso Saiki Zuba Kubewa Da Kanwa Kadan After 2mins Tayi
Sent by Zeesag Kitchen
Ki tafasa nama saiki zuba manja, ataruhu, maggi salt daddawa da Dan ruwa kadan. Idan ya tafaso saiki zuba kubewa da kanwa kadan. After 2mins tayi.