Spaghetti with bake bean sauce

Source : Ki Daura Ruwa A Wuta Ki Zuba Tumeric Kaman One Tablespoon Idan Ya Tafasa Sai Ki Karya Spaghetti Ki Zuba Kisa Gishirikibar Shi Ya Nuna Idan Yayi Sai Ki J...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 10, 2025

Step:

  1. Ki daura ruwa a wuta ki zuba tumeric kaman one tablespoon idan ya tafasa sai ki karya spaghetti ki zuba kisa gishiri

  2. Kibar shi ya nuna idan yayi sai ki juye a colander ki rufe ki ajiye a gefe

  3. Ki gyara carrot da peas ki yayyanka su into shapes da kike so ki tafasa shi ki ajiye a gefe.ki tafasa nama ki soya

  4. Ki gyara kayan miya ki jajjaga ki daura mai a wuta ki zuba kayan miya ki soya shi ya soyu ki zuba nama da dan ruwan shi kadan idan ya turara sai ki zuba boiled spaghetti ki gauraya shi sosai ya hade saiki zuba su carrot din da kika tafasa ki yanka green pepper.sai a rufe ya turara.shikenan

  5. For the bake beans sauce

  6. A gyara kayan miya a jajjaga shi a soya da manja idan ya soyusai ki zuba bake beans da geisha da maggi sai ki rufe ki bar shi ya turara idan yayi sai ki sauqe

    Spaghetti with bake bean sauce recipe step 6 photo

Ingredients

  1. Spaghetti/meat
  2. Red scotch bonnet /tattashe/onions
  3. maggi/curry/tumeric/salt
  4. Vegetable oil
  5. Carrot
  6. Green pepper
  7. Green beans
  8. For the bake beans sauce
  9. 1 tin bake beans
  10. Palm oil
  11. 2 tins Geisha
  12. Maggi

Related Recipes

Healthy oat meal

Healthy oat meal

Healthy vegetables

Healthy vegetables

Oil base cupcake

Oil base cupcake

Puff puff

Puff puff

Black spicy tea

Black spicy tea

sweet rice

sweet rice

Oreo and mm bars

Oreo and mm bars

My signature okra soup

My signature okra soup