Source : Ki Surfa Wake Sannan Ki Wanke Saiki Saka Tattasai Ataruhu Da Albasa Sai A Nika Yay Laushi After An Nika Saiki Zuba Palm Oil Maggi Salt Cray Fish Sl...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : December 9, 2025
Step:
Ki surfa wake sannan ki wanke saiki saka tattasai, ataruhu da albasa sai a nika yay laushi.
After an nika saiki zuba palm oil, maggi, salt, cray fish, sliced onion and spinach. Saiki juya sosai sannan ki kulla a Leda harki gama
Ki daura ruwa a wuta idan yay zafi ki zuba kullun alelen cikin ruwa. 30 to 40mins tayi.