Source : Kisa Ruwa A Tukunya Idan Ya Tafasa Kisa Mai Da Gishiri Kadan Kisa Garin Semo Acikin Roba Saiki Dama Da Ruwa Sannan Kiyi Rude Idan Ya Dahu Saiki Tuka Tu...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : December 2, 2025
Step:
Kisa ruwa a tukunya idan ya Tafasa kisa mai da gishiri kadan, kisa garin semo acikin roba saiki dama da ruwa sannan kiyi rude.
Idan ya dahu saiki tuka tuwon, minti biyar ki sauke.
Ki tafasa nama da citta, albasa, maggi, salt. Idan ya dahu saiki saka manja da blended tattasai da ataruhu, daddawa saiki kara ruwa yanda kikeso. Kisa maggi, salt and kifi banda.
Ki barshi ya tafasa sosai, saiki kada miyan. Ki dansa kanwa kadan dan tayi yauki.
Ingredients
Semovita
Water
1 tblspn of oil
Pinch salt
Bushashshen kubewa
Nama
Bandan kifi
Pepper
Palm oil
Maggi
Salt
Daddawa
Onion
Related Recipes
Nigeria map rice
Potato mushroom and bok-choy saut with mustard sauce