How to prepare chicken @ home

Source : Kiyi Bisimillah Ki Yanka Kaza Sai Jini Ya Gama Fitakidora Ruwa A Wuta Ya Fara Zafi Semi Jefa Kazar Kiyi Ta Juya Wa Da Muciyain Tafara Fitar Da Gashi Sai...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 7, 2025

Step:

  1. Kiyi bisimillah ki yanka kaza sai jini ya gama fita

  2. Kidora ruwa a wuta ya fara zafi semi jefa kazar kiyi ta juya wa da muciya

  3. In tafara fitar da gashi sai ki cire kiyita cire gashi ta ahankali in ya fita duka

  4. Se ki saka a wani ruwa daban kii wanke sosai

  5. Kisama wani ruwa ki zuba lime kiwanke

  6. Ki zuba gisgiri ki wanke

  7. U won't regret


Ingredients

  1. Kaza me rai
  2. Lime
  3. Salt
  4. Enough water

Related Recipes

How to make fish stew

How to make fish stew

Tam cocumber cocoktail

Tam cocumber cocoktail

Fanta Fruit salad

Fanta Fruit salad

Chocolate banana and pineapple smoothie

Chocolate banana and pineapple smoothie

How make a not rice

How make a not rice

My special sinasir recipe

My special sinasir recipe

Natural bread

Natural bread

Cake pop

Cake pop