Source : Zaki Wanke Shinkafar Tuwo Ki Niqa Saiki Dafa Wata Kadan Saiki Hada Su Ki Kwaba Kisaka Sugar Kadankisaka Baking Powder Kadan Domin Kashe Tsami Ki Zuba Ye...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Mato's Favorite Dishes
at : November 3, 2025
Step:
Zaki wanke shinkafar tuwo ki niqa saiki dafa wata kadan saiki hada su ki kwaba kisaka sugar kadan
Kisaka baking powder kadan domin kashe tsami,ki zuba yeast ki rufe kamar minti 20 saki ki dauko ki juya sosai
Kidora mai a wuta a frying pan kamar zaki soya pankace kidinga zuba ludayi daya
In kika ga alamar yayi saki juya dayan gefen shima ya soyu
Inyayi shikenan ki sauke kizuba a bu kita tarawa har sekin gama sekiyi serving da miyar alaiyaho 100%%%%%