Ginger limenade

Source : Za A Wanke Danyan Citta A Cire Bayan Sai Adaka A Turmi Inya Daku Sai A Zuba A Mazubi A Azuba Ruwa A Barshi Na Minti 20 Sai Adakko Lemun Tsami A Matse A ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : August 11, 2026

Step:

  1. Za'a wanke danyan citta a cire bayan sai adaka a turmi inya daku sai a zuba a mazubi a azuba ruwa a barshi na minti 20 sai adakko lemun tsami a matse a kan cittar sai a tace azuba sugar asa a fridge domin yayi sanyi shikenan an gama asha dadi lfy

  2. Wash


Ingredients

  1. 6 Danyan citta manya
  2. 4 Lemun tsami
  3. Sugar

Related Recipes

Blondie

Blondie

Oreo ice cream cake

Oreo ice cream cake

Semovita masa

Semovita masa

Medu Vada

Medu Vada

Brown gravy or chicken gravy

Brown gravy or chicken gravy

Coconut rice

Coconut rice

Mutton Pulao

Mutton Pulao

Kunun gyada

Kunun gyada