Sugar Coated donuts

Source : A Saka Flour Sugar Yeast A Kwano Sai A Juya Sai A Kawo Kwai A Saka Akai Sai A Zuba Madara Akai A Kwaba Shia Kawo Butter A Shafa A Jikin Kwabin Sai Ayi K...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : July 3, 2026

Step:

  1. A saka flour,sugar,yeast a kwano sai a juya sai a kawo kwai a saka akai sai a zuba Madara akai a kwaba shi

  2. A kawo butter a shafa a jikin kwabin sai ayi kneading dinshi na tsahon 15 minutes sai a rufeshi a saka a waje Mai dumi yayi minti talatin

  3. Bayan minti talatin sai a dakko a Kuma kneading na Kamar minti biyar sai ayi rolling dinsa a fitar da shape din donut a rufe yayi minti biyar

  4. A dora Mai a wuta idan yayi zafi sai a soya donuts din idan aka kwashe sai a saka a cikin sugar a jujjuya

  5. Note: idan anzo kneading za'a qara flour saboda dough din zai Zama steaky


Ingredients

  1. 2 cups of flour
  2. 1 cup of warm milk
  3. 1 egg
  4. 1 tablespoon of yeast
  5. 4 tablespoon of sugar
  6. 2 tablespoon of butter
  7. Vanilla flavor
  8. Man gyada

Related Recipes

Basic chocolate cupcakes

Basic chocolate cupcakes

Moi moi

Moi moi

Cookies

Cookies

Home made cuppucino

Home made cuppucino

Masa

Masa

quick yellow cake

quick yellow cake

Buttered bread

Buttered bread

Dan wake

Dan wake