Source : A Saka Flour Sugar Yeast A Kwano Sai A Juya Sai A Kawo Kwai A Saka Akai Sai A Zuba Madara Akai A Kwaba Shia Kawo Butter A Shafa A Jikin Kwabin Sai Ayi K...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Fatima Bint Galadima
at : July 3, 2026
Step:
A saka flour,sugar,yeast a kwano sai a juya sai a kawo kwai a saka akai sai a zuba Madara akai a kwaba shi
A kawo butter a shafa a jikin kwabin sai ayi kneading dinshi na tsahon 15 minutes sai a rufeshi a saka a waje Mai dumi yayi minti talatin
Bayan minti talatin sai a dakko a Kuma kneading na Kamar minti biyar sai ayi rolling dinsa a fitar da shape din donut a rufe yayi minti biyar
A dora Mai a wuta idan yayi zafi sai a soya donuts din idan aka kwashe sai a saka a cikin sugar a jujjuya
Note: idan anzo kneading za'a qara flour saboda dough din zai Zama steaky