Kafin sukarasa dahuwa sekiyanka salad dinki kigyara cocumber,tumatir,albasa,ki gyara kwanki dakika dafa kisoya mai kidaka yajin tafarnuwa(abubuwan bukata na yajin:: borkono,citta,tafarnuwa,maggi,gishiri kadan,kuli kuli,onga kadan)...idan shinkafar ta dahu shikenan....kiyi serving