Dan malele

Source : Da Farko Zakisamu Tsakinki Ki Wankeshi Sosai Ki Fitar Da Dattin Kidora Ruwa A Tukunya Kizuba Gishiri Kadan Da Maggi Zaki Iya Amfani Da Farin Maggi A...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : June 8, 2026

Step:

  1. Da farko zakisamu tsakinki ki wankeshi sosai ki fitar da dattin... Kidora ruwa a tukunya kizuba gishiri kadan da maggi (zaki iya amfani da farin maggi a maimakon maggi) sekirufe kibarshi ya tafasa...yana tafasa sekidauko wannan tsakin ki dinga zubawa kina juyawa da whisker kokuma muciya yanafara yin kauri seki barshi haka kirufe yadahu....

  2. Idan kikataba kikaji ya dahu shikenan sekisauke kisoya mai kidaka yaji ki yanka tumatir,albasa,cocumber kici dasu.... Dan malele yanada auki sosai..seki kintata komai


Ingredients

  1. Tsakin masara
  2. Manja
  3. Yaji
  4. Maggi
  5. Cocumber
  6. Tomatoes
  7. Albasa

Related Recipes

STEAMED COUS -COUS

STEAMED COUS -COUS

Fresh okro soup with semo

Fresh okro soup with semo

Egusi soup using leftover chicken stew

Egusi soup using leftover chicken stew

Chicken shawarma

Chicken shawarma

Korean watermelon Punch

Korean watermelon Punch