Tsire

Source : Da Farko Zaki Jika Tsinkenki A Ruwa Yayi Awa Daya Sbd Bazaiyi Kamu Ba Kuma Tsinken Bazaiyi Baki Ba Gurin Gashi Zaki Yanka Namanki Yayi Fadi Saiki Zuba ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : May 20, 2026

Step:

  1. Da farko zaki jika tsinkenki a ruwa yayi awa daya (sbd bazaiyi kamu ba kuma tsinken bazaiyi baki ba gurin gashi)

    Tsirematakin girki1 hoto
  2. Zaki yanka namanki yayi fadi saiki zuba acikin bowl kisa garin barkono,garin tafarnuwa,Maggi,gishiri kadan saiki juya saiki kawo kuli kuli ki zuba ki juya sosai

    Tsirematakin girki2 hoto Tsirematakin girki2 hoto Tsirematakin girki2 hoto
  3. Saiki zuba mai ki juya sosai ki rufe ki barshi awa daya,bayan awa daya saiki dakko tsinke ki jera ajiki

    Tsirematakin girki3 hoto Tsirematakin girki3 hoto Tsirematakin girki3 hoto
  4. Zaki samu wani plate ki zuba kuli kuli,Maggi,garin barkono ki juya sosai saiki dinga dakko naman kina sawa ajiki ko Ina yaji saiki jera a akan abin gashi ki shafa mai da brush shikenan saiki gasa

    Tsirematakin girki4 hoto Tsirematakin girki4 hoto Tsirematakin girki4 hoto
  5. Shikenan kin gamadadi baa magana

    Tsirematakin girki5 hoto Tsirematakin girki5 hoto Tsirematakin girki5 hoto

Ingredients

  1. Nama(tsoka)
  2. Tsinke
  3. Kuli kuli
  4. Garin barkono
  5. Maggi
  6. Gishiri
  7. Mai
  8. tafarnuwa Garin

Related Recipes

Brownie Sundae

Brownie Sundae

Strawberry sago custard

Strawberry sago custard

Shrimp and Veggies Pancake / Haemul Pajeon

Shrimp and Veggies Pancake / Haemul Pajeon

Biko Filipino Rice Cake

Biko Filipino Rice Cake

Muesli Cookies | Wheat Cookies

Muesli Cookies | Wheat Cookies

Japanese Lettuce Wraps

Japanese Lettuce Wraps

Offal pepper soup

Offal pepper soup

How to make stuffed tinda

How to make stuffed tinda