Fresh zobo

Source : Procedure_ki Wanke Zobon Ki Kisa A Tukunya Zuba Bawon Abarba Na A_na A Citta Da Kaninfari Saiki Zuba Ruwa Ki Barshi Ya Dahu Sosai Saiki Tace Ki Zuba Sug...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : May 14, 2026

Step:

  1. PROCEDURE
    _ki wanke zobon ki kisa a tukunya zuba bawon abarba,na'a_na'a citta da kaninfari saiki zuba ruwa ki barshi ya dahu sosai saiki tace ki zuba sugar kisa a jug kada ki kara ruwa ki goga cucumber ki tace ruwan ta aciki kisa a fridge yayi sanyi_

    Fresh zobo recipe step 1 photo

Ingredients

  1. Zobo
  2. cucumber
  3. Bawon abarba
  4. Na'a_na,a
  5. Citta
  6. kaninfari

Related Recipes

Beef sandwich

Beef sandwich

Tofu fingers

Tofu fingers

Donut Tresse

Donut Tresse

Datun qanzo

Datun qanzo

Guava drink

Guava drink

Bread cone

Bread cone

Salad

Salad

Farfesun kayan ciki

Farfesun kayan ciki