Source : Ki Fere Doya Saiki Yanka Ki Wanke Ki Zuba Mata Ruwa Salt Da Sugar Saiki Barta Ta Dahu Ki Daka Tafashan Namanki Saiki Yanka Albasa Ki Kuma Daka Ataruhun...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : April 26, 2026
Step:
Ki fere doya saiki yanka ki wanke ki zuba mata ruwa, salt da sugar saiki barta ta dahu.
Ki daka tafashan namanki saiki yanka albasa ki kuma daka ataruhunki.
Ki farfasa doyarki bayan ta dahu acikin bowl da tabarya saiki zuba nama, maggi, ataruhu da curry powder ki juyasu dakyau saiki mulmulasu ki soya a ruwan kwai.