Pumpkin soup(miyar taushe)

Source : Dafarko Zakisamu Kabewarki Ja Ma Dan Yawa Ki Feraye Kiwanke Kizuba Acikin Tukunya Kiwanka Nama Da Biscuit Bones Kizuba Kiyanka Albasa Akai Kizuba Seaso...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 18, 2026

Step:

  1. Dafarko zakisamu kabewarki(ja) ma Dan yawa ki feraye kiwanke kizuba acikin tukunya kiwanka nama da biscuit bones kizuba kiyanka albasa akai kizuba seasoning da spices kizuba ruwa madaidaici kirufe kidora akan gas kibarsu su dahu....

  2. Idan kabewar ta dahu seki kwasheta kidauko turmi ki dakata seki maida ita cikin ruwan naman seki kawo gyadarki kizuba kizuba veg oil kizuba kayan miyarki (madaidaita) kizuba ginger and garlic paste kizuba seasoning da spices ki jutasu sosai idantayi kauri sosai kikara ruwa kadan sekirufe kibar gyadar ta nuna....

  3. Bayanta dahu seki kawo alayyahunki ki yanka kiwanke sekizuba kirufe nadan mintuna shikenan tayi...zaki iyaci da tuwon shinkafa,sinasir,funkaso,alkubus,wainar semo or ta shinkafa....enjoy


Ingredients

  1. Kabewa
  2. Alayyahu
  3. Kayan miya(ki jajjaga koki markada)
  4. Gyadar miya(danya ki dakata)
  5. Veg oil
  6. Seasoning
  7. Spices
  8. Ginger and garlic paste
  9. Nama
  10. Biscuit bones

Related Recipes

Pan grill liver

Pan grill liver

Simple egg sauce and white rice

Simple egg sauce and white rice

Fresh okro soup with semo

Fresh okro soup with semo

END OF THE YEAR RECIPETUMERIC RICE WITH MINCED MEAT

END OF THE YEAR RECIPETUMERIC RICE WITH MINCED MEAT

Chicken shawarma

Chicken shawarma