Soyayyen kayan ciki

Source : Da Farko Za A Wanke Kayan Ciki Tas Sai A Dora A Wuta A Saka Ruwa Sinadarin Dandano Kayan Kamshi Da Albasa Attarugu Sai A Barshi Ya Dahu Sosaibayan ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : March 17, 2026

Step:

  1. Da farko za'a wanke kayan ciki tas, sai a dora a wuta a saka ruwa, sinadarin dandano, kayan kamshi, da albasa, attarugu sai a barshi ya dahu sosai

  2. Bayan ya dahu sai a zuba mangyada a wuta wanda za'a soya kayan cikin in man yayi zafi sai a soya ba wai ya soyu sosai ba daidai misali

  3. Aci dadi lfy

    Soyayyen kayan cikimatakin girki3 hoto Soyayyen kayan cikimatakin girki3 hoto

Ingredients

  1. Kayan ciki
  2. Albasa, attarugu
  3. Sinadarin dandano,
  4. Kayan kamshi
  5. Mangyada

Related Recipes

Classic beef Macaroni

Classic beef Macaroni

Pastry Samosa

Pastry Samosa

Lettuce salad

Lettuce salad

Stuffed bell peppers Another way

Stuffed bell peppers Another way

Simple fankaso

Simple fankaso

Chicken popcorn

Chicken popcorn

Thai stir fried rice

Thai stir fried rice

Tagalong cookies

Tagalong cookies